Labaran Kannywood

Daka Gina Masallaci Ko Islamiyya Wallahi Gwara Ka Bawa Yan Kannywood Kudin Suyi Fim su Fadakar inji Aminu Shariff Momo

A cikin binciken da muka sabayi don kawowa mabiya wannan shafi labarai da rahotanni, yau munyi karo da wani ala’amari me daure kai wanda ya sa mutane suke ta maida martani.

Lokacin da akai hira da Jarumi Aminu Sharif Momo da aka tabo maganr bada Zakkah yayi magana kan cewa tabbas suma yan fim suna buqatar tallafin zakka domin su fina finai masu fadakarwa

GADAI BIDIYON

Kamar yadda zamu shaida muku, amihad.com ta samo wannan rahoto ne cikin wani shashin hira da gidan rediyon Freedom Kano sukayi dashi jarumin wannan suku wallafa a shafinsu na Facebook.
Cikin hirar dai Aminu Sharif Momo yayi kira ga a dinga bawa yan wasan kwaikwayo Zakkah inda yake cewa da mutum yaje yana gina Masallatai ko Islamiyyu gwara ya bawa yan fim kudin don su shirya fina finai masu fadakarwa.

Saboda haka a cikin wannan sautin murya zaku yadda dan wasan kwaikwayo ya jadda maganar na cewa yana da kyau a kama fitar da kudi ana shirya fina finai maimakon a kama gida masallatai da islamiyoyi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN