Kannywood
Dan Uwa rabin Jiki Jaruman KannyWOod tare Yan uwansu uwa daya uba daya
Dan Uwa rabin Jiki Jaruman KannyWOod tare Yan uwansu uwa daya uba daya.
Fitattun Jaruman Kannywood tare yanuwansu na Jini wanda suke uwa dayauba daya a yanzu dai magi yawancinjaruman Kannywood basa boyeFuskokin yan uwansu mata, iyalaiharma da iyayen su.
Hakan yasa suka wallafa hotunan yanuwan nasu a Shafukan su na sadazumunta, ku danna akan wannanfaifan bidiyon dake kasa domin ganin Jaruman da yan uwan nasu.