Labaran duniya
Dauda Kahutu Rarara yayi Maganar yasa kowa mamaki akan Shugaban Kasa Bola Ahmad Tunubu
WATÀ SABÙWA: Bana Shakka Ko Kaɗan Mutanen Najeriya Musamman Yankin Arewa Zasu Iya Tara Min Kuɗi Domin Na Yiwa Asiwaju Bola Ahmed Tunibu Waƙa Saboda Soyayyar Da Suke Yi Masa, Cewar Dauda Kahutu Rarara
Shin ko kana cikin waɗanda Rarara yake cewa zasu iya tura masa kuɗi domin ya yiwa Tunibu waka?