LabaraiLabaran duniya

Daurawa ya Bayyana Dalilai 5 da yasa ya ajiye Shugabancin hisba

Daurawa ya Bayyana Dalilai 5 da yasa ya ajiye Shugabancin hisba

1. Anyi taron Malamai ba a gayyaci Daurawa ba a matsayinsa na Babban malami da ya bada gudumawa sosai a tafiyar Kwankwasiyya.

2. Sai da aka bari ya bar gari yaje wani aikin sai aka hada malamai dan a ci masa mutunci.

3. Kamen da Gwamna ke magana tun wata 3 baya aka yi, amma shi Gwamna bai fito yayi wannan kalaman ba.

4. Yana da iko da daman kiran sa ya fada masa cewa abinda yayi kuskure ne amma ya zabi ya ci mutuncin sa a bainar Jama’a.

5. Meyasa sai da aka kama Murja gwamna zaiyi irin wannan maganar ?
Meyasa bai yi su ba a watanni ukukn baya?
Ya tabbata dagaske ne abinda Murja ke ikirari cewa ita ABOKIYAR gwamna ce amma wace irin kawance ne ke tsakaninsu? Wallahu a’alamu.

Wannan yana nuna sakin Murja da akayi a karon farko ma Aboiknta ne ya bada umarni a sake ta, kuma ya saka yaransa su fito su ce ba shi bane.

Yanzu dai Sheikh #Daurawa yayi karari mai kyau, zamu gane a tsakanin Daurawa da Murja waye Gwamna ya fi so. “Da ma ance mutum na abota da irin sa ne”

  • #MunatareDaDaurawa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN