Labaran duniya
DUNIYA TA ZO KARSHE: Kalli Yadda Aka Kama Saurayi Da Budurwa Suna Zina A Bainar Jama’a A Jihar Zamfara
DUNIYA TA ZO KARSHE: Yadda Aka Kama Saurayi Da Budurwa Suna Zina A Bainar Jama’a A Jihar Zamfara
Daga Real Buroshi Mawaka Sokoto
A jiya ne Hukumar Hizba ta kama mutane biyu (Namiji da Mace) a dalilin aika-aikar da suka yi na zina a bainar jama’a domin cinye gasar tabbarar da waye ya fi rashin kunya a tsakaninsu kamar yadda labarin ya zo mana.
Bayan hukumar Hizba ta kama waɗannan mutane daga ƙarshe an garzaya da su kotun Kanwuri dake garin Gusau na Jihar Zamfara domin yanke musu hukunci daidai da laifinsu.
Allah ya yi mana maganin wannan musibar, ya sa mu gama da duniya lafiya.