Uncategorized
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Saratu Gidado Daso rasuwa » Labarai
Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un! Allah yayiwa Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Saratu Gidado Daso rasuwa » Labarai
Makusantan fitacciyar ƴar Kannywood ɗin sun ce ta rasu ne bayan ta ɗauki sahur na azumin yau Talata.
Za a yi jana’izarta bayan sallar la’asar a birnin Kano.