Labaran duniya
Fitacciyar Jarumar TikTok, Khadija Baby ta bayyana cewa ta kamu da son Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Kano
Fitacciyar Jarumar TikTok, Khadija Baby ta bayyana cewa ta kamu da son Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Kano.
Ta bayyana haka ne a shafin ta na Manhajar TikTok a ranar Lahadi.
Jarumar ta ƙara da cewa kullum ta kwanta bacci sai tayi mafarkinsa, don haka tana son ya aureta; koda zata rasa komai da ta mallaka.
Masu karatu mene ne ra’ayoyinku?