GasKiya Tayi Halinta Kan Yarinyar Momme Gombe
Daga Karshe Dai! Gaskiya Ta Bayyana aKan Yarinyar Da Aketa ta yadata Da da sunan Cewa Jaruma Momme Gombe Ce Ta Haifeta. Wannan Matashin Da a Kwanaki Ya Fito Yayi Bidiyo Da Wata Karamar Yarinya, Yar Kimanin Shekaru 13, Inda Ya Bayyana Cewa Yarinyar Diyace Ga Jarumar masana’antar Kannywood jaruma Momme Gombe.
Inda Ya Fito Ya saki Sabon Bidiyo da sunan Cewa Ba GasKiya Bane Maganar Da Yayi A Baya Na Cewa Momme Gombe Ta Taba Haihuwa, Hasali Ma da Momme Gombe Aurenta Daya Kuma Kwata Kwata Lokacin Da Tayi Aure Baima Kai Har Ta Iya Haifan Wannan Yarinyar Ba.
Yarinyar Mai Suna Amira Kawai Yayi Amfani Da Itane Domin Yin Raha, Saboda Ita Yarinyar Ma Da Ake Magana Akai Kwata Kwata Batasan Momme Gombe Ba. Bata Taba Ganinsa Ba, Sai Dai Yace Kama Da Yarinyar Takeyi Da Momme Gombe Ne Yasa Ya Fito Yayi Haka.