Labaran Kannywood
Gaskiyar Magana Kan Auren Umar M Shareef Da Hadiza Gabon
Tirkashi! Asalin Gaskiyar Magana Kan Auren Umar M Shareef Da Jaruma Hadiza Aliyu Gabon. Anita Yawo Da Wani Katin Gayyatar Aure Wanda Aga Umar M Shareef Zaiyi WUFF! Da Jarumar Nan Hadiza Gabon.
Cikin Kwanakin Nan Wannan Lamari Yabi Shafukan Sada Zumunta. Munyi Kokarin Gano Muku GasKiyar Lamarin.
Kalli Bidiyon Nan Domin Jin Yadda Abun Yake
PLAY