Labaran duniya
Gobara ta tashi a babban kotun ƙolin Nijeriya wato “Supreme Court”
DA ƊUMI ƊUMI: Gobara ta tashi a babban kotun ƙolin Nijeriya wato “Supreme Court” izuwa yanzu haka watar na cigaba da Mamayewa.
Wutar ta tashine a safiya yau litinin wanda ayanzu haka wutar tana cigaba da mamaye Ofishin manyan ma aikatan kamar yadda zaku gani a Cikin wannan Bidiyon:
GADAI BIDIYON 👇
PLAY ▶️
Domin Kallon Bidiyon ka danna akan Koren rubutun dake kasan wannan rubutun: