Labarai

Gwamna Abba ya sake rage ku’din makarantun gaba da sakandari a jihar Kano.

Da Ɗumi-Ɗumi: Gwamna Abba ya sake rage ku’din makarantun gaba da sakandari a jihar Kano.

Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Engr Abba Kabir Yusuf ta sake Rage kaso Hamisin 50% cikin dari 100% na ku’din karatu a makarantun ga ’yan asalin Kano wannan matakin ya fara aiki daga kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kano.

Ga jaddawalin kamar haka, Sabbin Daliban HND za su biya N11,800
Tsoffin daliban da suka dawo na HND za su biya N10,500

Sabbin Daliban ND/NCE za su biya N10,275
Tsoffin da suka dawo na ND/NCE zasu biya N9,550
– PRE-ND/NCE zasu biya N10,500.

Gwamnan jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya Sha alawashin inganta harkokin Ilimi a jihar ta Kano.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Tallafin Ramadan N75,000 Daga Gwamnati

X
KALLI BIDIYON ANAN