Labaran duniya
Gwanin Sha’awa Kalli Yadda Kawayen Amarya Suka taru Suka Sauke Alkur’ani a Wajen Shagalin bikin Diyar Jarumi Ado Ahmed Gidan Dabino.
Gwanin Sha’awa Kalli Yadda Kawayen
Amarya Suka taru Suka Sauke Alkur’ani a
Wajen Shagalin bikin Diyar Jarumi Ado
Ahmed Gidan Dabino.
Alhamdulillah Kalli Yadda akayu bikin auren
Fatima Ado Ahmad Gidan Dabino, (Malam
Adamu Gwamnan jihar Alfawa a cikin shirin
kwana casa’in) ke nan a birnin Kano, inda
kawayen Amarya su ka hadu su ka yi saukar
karatun alkur’ani mai girma a maimakon
shagulgulan da ake ganin sun saba da
koyarwa addini da kuma al’ada.
Allah Ya bada Zaman Lafia ameen Wanne fata zakù yiwa Ango da Amarya?
Gadai Bidiyon Da Hotunan Kai Tsaye daga Wajan: