Kannywood
Hadiza Gabon tasa an Kama Zahraddeen Sani bayan Ya Mayar mata da Martani Akan Maganar da tayi cewa Yan Mata Suje Suyi Aure Su daina Shigowa Fim
Hadiza Gabon tasa an Kama JarumiZahraddeen Sani bayan Martanin daYa Mayar akan Maganar da tayi akanYan Kannywood
Fitacciyar Jarumar KannywoodHadiza Aliyu Gabon tasa an KamaJarumin Kannywood Zahraddeen Sanibayan Ya mayar mata da Martaniharda zagi akan Maganar da tayicewa Yan mata masu burin shigowaharkar fim kada su shigo suje suyiAure Yafi Masu Mutunci.
Hakan Yasa jarumin ya aiko waJarumar da Sakon Martani aciki kuwaharda zagi inda yake cewa tana dayadaga cikin jarumai mata da SukeJawa Masana’antar Zagi.
Wannan Kalamai da jarumin sunesukayi Sanadiyyar da a Yanzu mukajilabarin Jarumar tasa an kama shi.