Labaran Kannywood
Hamisu Breaker Ft Adam A Zango – Casun Wasan Sallah | GIDAN GALA
Yadda Hamisu Breaker Tare Da Adam A zango da Rakiya Moussa Sunyi Wasan Sallah A Kasar Niger Bayan Ance Ya Yaudareta Yaki Aurenta
GADAI BIDIYON A KASA
▶️ PLAY
Mawakin Tare Da Wasu Mawakan Sun Gwangwaje Sosai Kuma Sun Nishadantar Da Mutane Wajen Wasan Sallah A Kasar Ta Niger, Sai Dai Kuma Abin Da Yafi Daukar Hankula Shine Na Ganin. Mewakin Hamisu Breaker Tare Da Rakiya Mousa.
Hakan Yasa Mutane Sun Cika Da Mamaki. Ganin Cewa Kamar Hamisu Breaker Shine Mutumin Da Ta Bada Labarin Ya Taudarta Kuma Yaki Aurenta Yazo Ya Rabu Da Ita