Labarina Series

Hira da Aminu Sera Kai Tsaye akan Dawowar Shirin LABARINA

Kalli Sabuwar wakar Shirin “LABARINA” Wanda aka Kashe Mata Makudan Kudaden ba taba kashewa waka ba a Kannywood.

Sabuwar Wakar Shirin LABARINA kenan Shiri Mai Dogon Zango wanda Tashar Arewa24 take Haskawa.

KALLI BIDIYON ANAN 👇 

PLAY ▶️

Hira da Aminu Sera Kai Tsaye akan Dawowar Shirin LABARINA.

Ayau ne dai Fitaccen Director na Shiri Mai Dogon Zango na Labarai wanda AREWA24 take Haskawa ya fito yayi Cikekken Bayani akan Dawowarsu gadan dagan cigaba da haskawa.

GADAI BIDIYON 👇

PLAY ▶️

Kamar yadda a kwanakin baya Aminu Saira Yayi Rubutu kamar haka:

In sha Allah Juma’at mai zuwa 15/1/2021
zamu cigaba da Daukar shirin #LABARINA
Series Zango na uku da na Hudu. (season
3&4) g. sda zarar aikin ya fara nisa
Zamu sanar da Lokacin da za’a cigaba da
Haska shi. Allah muna neman taimakon
ka. Allah ka iyamana da lyawar ka 1love

To Yanzu dai Alhamdulillahi lokaci yayi da mabiya tashar Arewa24 da kuma tashar Aminu sera zasu fara Kallon ci gaban shirin nan bada jimawa ba.

Aminu sera ya Bayyana ranar da Ci gaban shirin zata fara zuwa muku, wanda ayanzu zakuga bidiyon kai tsaye domin kuji daga bakinsa.

GADAI BIDIYON 👇

PLAY ▶️

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN