Labaran Kannywood

Hira ta musamman da “Naziru Sarkin Waka” a Filin Tattaunawa na Hadiza Gabon.

Kurun Kuss! Naziru ya bayyana dalilin da yasa basa shiri da rarara ko kadan kalli bidiyon nan kaga yadda…

Masha Allah Naziru Ya Gama Warware Komai game da Cece-kuce da Mutane keyi akan Baya zama Inuwa daya da Dauda Kahutu Rarara.

A Cikin hira ta Musamman da Akayi  Naziru M. Ahmad Wanda akafi sani da Sarkin Waka a Dandalin tattaunawa na Jaruma Hadiza Gabon, Ya Bayyana Dalilin da yasa Basa Zama Inuwa daya da Kahutu Rarara, haka zalika ya Tabbatar gaskiyar magana game da tayin Miliyan 150 da Mota Da akayi masa wanda a kwanakin baya Rarara ya Karyata Zancen Karara a Bayyanar Jama’a inda Yake cewa Ko Mai gidan Naziru ne yaga Miliyan 150 Wallahi bazai Kyalewa, Wato Atiku Abubakar kenan.

Ya Bayyana Dalilai da dama wanda Wanda Kowa zaiso Yagani.

ZAKU IYA KALLON BIDIYON KAI TSAYE TA NAN:

PLAY

Domin Kallon Cikekken Bidiyon Hirar Zaka Iya Zagayowa tashar ” HADIZA GABON OFFICIAL” Ko Kuma Ka Dannan Koren Rubutun dake Kasa:

WATCH VIDEO HERE 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN