Kannywood

Hisbah ta ce tana neman waɗansu shahararrun masu amfani da shafin TikTok bisa laifin furta kalaman batsa cikin wasu bidiyo da suka yi, lamarin da ya ci karo da dokar tabbatar da tarbiyya a jihar Kano.

Tofa! Ashe Hukumar Hisba na neman G~Fresh, Sadiya Haruna da Wasu Shararrun Yan TikTok Saboda Wannan Bidiyon Batsa.

samu masu amfani da Tiktok da yake saba doka ko jayo tashin hankali ko ɓata addini “idan muka rubuta muka kai musu, suka bayar da rahoto, za a iya toshe [shafinsa].”

“Wannan ma ya fi yi wa dan Tiktok zafi, ka sa a goge shafinsa domin wani ya tara mabiya da yawa, idan ya ji za a rufe shafinsa saboda gwamnati ta shigo, kuma doka ya karya.” in ji Daurawa.

A shekarar da ta gabata ne hukumar ta Hisbah ta gana da yan Tiktok a Kano domin tattaunawa da su game da yadda za a tabbatar da kyawawan dabi’u tare da kawar da fitsara a shafin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN