Kannywood
Hotunan Wankan Sallah Daga Gidan Mawaki Rarara Tare Da Iyalanshi
YANZU-YANZU: Ƴań Bìñďîģà Sun Sácé Mąhaifiýar Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara A Gârin Kahutu Dáke Ƙaramar Hukumar Dánja, Jihar Kátsina A Darén Jiya Al-hamis
Masu Garkuwa da mutane sunyi awun gaba da mahaifiyar Dauda Kahutu Rarara Hajiya Halima Adamu A Garin Kahutu dake Ƙaramar Hukumar Danja, Jihar Kátsina cikin daren jiya Ahamis.
GADAI CIKAKKEN BAYANIN
Ance sun firgita mutanen Garin kafin suka tsere da ita.
MashaAllah Hotunan Wankan Sallah Daga Gidan Mawaki Rarara Tare Da Iyalanshi