Idan mutum yabi fassarar wakokin Nura M Inuwa sai yaji kamar Qur’ani yake fassarawa saboda kalaman da ke ciki — inji Bello BMB.
Idan mutum yabi fassarar wakokin Nura M Inuwa sai yaji kamar Qur’ani yake fassarawa saboda kalaman da ke ciki — inji Bello BMB.
GADAI CIKAKKEN BIDIYON ANAN
Yau mun wayi gari da jawabi mai zafi da ya jawo cece-kuce a kafafen sada zumunta. Wasu na ganin maganar babu matsala, wasu kuma na ganin kuskure ne a kwatanta waka da kalaman Qur’ani.
A cikin bidiyon da muka wallafa a shafinmu, zaku ga cikakkiyar fahimtar yadda maganar ta fara daukar zafi. Jarumin ya bayyana cewa idan mutum ya saurari wakar Nura a zahiri, waka yake ji; amma idan yabi fassarar kalaman cikin hikima, sai ya ji kamar Fassarar Qur’ani ne.
Wannan ne ya sa jama’a suka rabu gida biyu:
– Wasu na ganin ya yi kuskure sosai.
– Wasu kuma na cewa an yi miskilanci wajen karɓar maganarsa, domin Bello BMB mutum ne mai ilimi da nutsuwa, kuma bazai fadi maganar da wata manufa ba.
Mun saka cikakken bidiyon a shafinmu domin ku kalli abinda ya faru daga farko zuwa ƙarshe.
GADAI BIDIYON
Shin me kuke tunani game da wannan magana? Ku bar ra’ayoyinku a kasa.

