Labaran duniya
Ina baiwa waɗanda na kada a wurin Neman auren Hafiza Hakuri ~ Daman Ance Fada da Malam Ba Dadi Cewar Sheikh Aminu Daurawa
Ina baiwa waɗanda na kasa a wurin Neman auren Hafiza- Cewar Sheikh Aminu Daurawa.
Daga Zaharaddeen Sani Dutsin-ma.
“Shahararren malamin addinin musuluncin nan Shaik Ibrahim daurawa yan nema afuwan waƳanda ya kasa wajan matar daya Aura.”
“Fitaccen malamin addinin Musluncin nan Sheikh Aminu Daurawa ya nemi afuwar waɗanda ya kasa a wajen neman auren Hafiza Haulat Amin Ishaq.
Yayin wa’azin walimar auren Malam Daurawa ya ce, ya san ya kasa manema da yawa don haka yana rarrashin su, sai su rungumi na ma’aiki tunda Allah ya yi da shi za’a yi, inda ya bayyana hakan a cikin wani faifan bidiyo.
Ku kalli bayanin na shaik Ibrahim daurawa Daurawa.
Daga Freedom Radio.
Gadai Bidiyon a Kasa: