Kannywood

Ina Shan Zagi Sosai A Wajen Mutane Saboda Halayyata Na Cikin Shirin Labarina. – Jamila Labarina TayiBayani

Ina Shan Zagi Sosai A Wajen Mutane Saboda Halayyata Na Cikin Shirin Labarina. – Jamila Labarina TayiBayani.

Har Yanzun. Akwai Mutanen Da Suke Dauka Cewa Fim Ba Fim Bane, Kawai Gaske Ne, Wasu Kuma Suna Dauka Cewa Halayyar A A Ba Jarumi Ko Jaruma A Zahiri Ma Halayyar Su Kenan.

Wanda Sam Wannan Tunanin Nasu Ba GasKiya Bane, Amina Uba,Tsohuwar Matar Jarumin KannyWood Adam A Zango Ta Farko, Ta BayyanaYadda Take Fanma Da Mutane

Musanman Masu Zaginta Kan Yanayin Da Ta Fito a Shirin Na Labarina Series.

Ta Bayyana Halayyar Ne A Wata Hira Da Tashar TRT Hausa Tayi Da Ita. Ga Cikakken Hirar Da Ayi Da Jarumar.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN