Labaran duniya

INA SHEIKH AMINU DAURAWA?

INA SHEIKH AMINU DAURAWA?

Yanzu Murja Ibrahim i$kánc! da badala take yadawa a kafofin sada zumunta ba tare da shakka ko tsoron kowa ba, wato kara kaimi take

Abinda Murja ta yada jiya bai kamata ace ta kawo wannan lokacin Hisbah basu kamata ba, wai ina Sheikh Aminu Daurawa Kwamandan Hisbah?

Amma watakila don Murja ta kasance ‘yar Kwankwasiyya ne shiyasa suka zuba mata ido take wannan i$kanc!n

Kano garin mutunci ne da addini, ya kamata Kanawa ku dauki matakin shari’ah da ya dace akan wannan f!t$ararr!yar yarinya marar kunya

Duk mai mutunci da addini ba zai goyi bayan i$kanc!n yarinyar nan ba, akwai ‘yan !skán da suna sakaya abubuwa a media, amma wannan fito dashi take fili karara saboda tana gadaran suna da Gwamnati?

To idan kuwa hakane yasa aka hana Hisbah daukar mataki akanta muna Allah Ya karya duk Gwamnatin da zata daurewa ‘yan i$ka g!nd! suyi abinda suka ga dama

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN