Kannywood

Innalillah Wainna ilaihirrajiun AllahYayiwa tsohuwar Jarumar

Innalillah Wainna ilaihirrajiun AllahYayiwa tsohuwar Jarumar

Kannywood Fati Slow Motion rasuwaa wani gari Kusa da Sudan, Allah Yagafarta Mata.

Yanzu Yanzu nan Muke SamunLabarin cewa Allah Yayiwa tsohuwarJarumar Kannywood Fati SlowMotion rasuwa jiya da daddare a wanigari kusa da sudan.

Jarumar Kannywood Mansurah isahitace wacce ta wallafa labarin

rasuwar a shafinta na Instagram, Fatislow tana daya daga cikin FitattunJaruman Kannywood da sukayi tashea Shekarun baya.

Allah ya gafarta Mata Ameen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN