Labaran duniya
Innalillahi Kalli Bidiyon Wani Matashi Da aka Kama Yanayin Lalata Da Akuya
Subhanallahi wannan wane irin jaraba haka a Rahoto Da Muke Samu Yanzu Yanzu Na keman Ankama Wani Matashi Da Rana Tsaka Yana Lalata Da Akuya.
Kamar Yadda Zaku Gani A Bidiyon Dake Kasa, Tashar Hali Dubu Hausa Movie Ta Rawaito cewa.
Sai dai Al’umma sun musanta cewa jaraba ne hakan ba, inda suka Alakanta hakan da Shiga qungiyar Asiri.
Duba da yadda qungiyoyin asirin yin kudi ke kara mamaye gurare daban daban,sai kara yawa suke a nigeria yadda matasa keta rubibin shiga.
Dadai bidiyon kai tsaye a kasa: