Labaran Kannywood

Innalillahi Kalli Yadda Jaruma Rahama Sadau Ta Saki Wani Videon Dake Nuna Tsiraicinta

Jarumar fina-finan hausa ta kannywood wacce tauraruwar ta take haskawa wato rahama sadau yar asalin jihar kaduna dake kasar nigeria.

PLAY ▶️ 

Rahama sadau a cikin wannan satin akaci karo da wani dan takaitaccen bidiyo a shafin sada zumunta wato social media, wanda yaso ya tayar da tarzoma ga masoyan ta.

Jarumar dai ta saki wani Short’ video ne wanda ya bayyana wasu saffa na jikinta ga wani jarumin fiim, din kudancin nigeria, wanda hakan magoya bayan ta suke ganin bata kyauta na sakin wannan videon.

Dadai Bidiyon 

▶️ PLAY

Haka zalika a daya bangaren na kungiyar kannywood suma sunyi allah wadai dangane da sakin wannan videon, da jarumar tayi domin a ganin su, hakan tamkar cin mutuncin kungiyar kannywood ne.

Ita kuwa a nata bangaren jarumar ta bayyana cewa’ wannan ba komai bane sai dai salon daukaka domin ganin na kara samun mabiya masu yawan gaske a duniya baki daya.

RAHAMA SADAU A FIM DIN KUDU KENAN ALLAH YA SHIRYE TA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN