Labaran duniya

Innalillahi Kalli Yadda Matan Aure Suke Cin Amanar Mazajen Su

Innalillahi Kalli Yadda Matan Aure Suke Cin Amanar Mazajen Su

Tirkashi wata sabuwar hanyar sabawa Allah da cin amanar mazaje da yan mata suke amfani da ita. Kamar yadda kuka sani matan zamanin nan da masu aure da wadanda ba haka suke yi ba, cin amanar mazajensu.

Ta hanyar aikata muguwar dabi’a da ake kira macce tayi soyayya da yar uwarta macce da yawa mazan suka saki matansu bayan sun gano suna aikata wannan mugun abu.

Gadai Bidiyon

Idan ka kalli wannan hoton da kyau za ka ga mata suna sumbatar mata shiyasa maza suka saki matansu don haka a al’adarsu da addininsu haramun ne.

Mazaje da yawa suna kokawa kan wannan matsalar, haka wannan matsalar ba kan mata kawai ta tsaya ba, maza ma suna aikata irin hakan sannan suma matan suna kokawa kan wannan matsala.

Yanzu haka duniya ta bada damar macce ta nema yar uwarta macce, shima namiji ya nema dan uwansa namiji, sannan a bude masu kungiya mai alamar mai alamar kalar bakan gizo.

Sannan sun fidda wani alama wacce macce zata iya gane yar uwarta mai aikata wannan mummunan aiki ta hanya saka sarka a kafar su, sannan namiji yana gane dan uwansa ta hanyar zanzaro da wando kasa.

Duk wanda yake aikata wadannan abubuwa dan gayu yakamata ya daina saboda kallon da za’a dinga yi mashi kenan. Sannan wannan matsala ba ta tsaya kawai kan masu yinta bane.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN