Labaran duniya
Innalillahi Kalli yadda Za’a Rataye Abduljabbar Kamar yadda Kotu ta bada Umarni
HUKUNCIN ABDULJABBAR:
An yanke wa Abduljabbar hukuncin kisa ta hanyar rataya.
An kwance littattafansa da ya gabatar. Zaa kai littattafan State Library.
Anyi umarnin gwamnatin Kano ta gaggauta kwace masallatan Abduljabbar.
An haramta sanya karatuttukansa da hotunansa a Rediyoyi, Talabijin, Da Shafukan Sadarwa.
Dadai Bidiyon yadda Za’a Rataye Abduljabbar Kamar yadda Kotu ta bada Umarni