Labaran duniya

Innalillahi Matasa Sun Fusata Sun Tafi Kone Gida Mawaki Rarara Yanzu Akan Wakar Jagaba Shine gaba

Yanzu Yanzu matasa sun Fusata sun nufi gidan Dauda Kahutu rarara Akan Wakar daya yiwa atiku abubakar Jagaba Shine y kamar yadda a yanzu akwai matsala.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Dauda kahutu rarara ya yiwa Bola Tinubu waka bayan yace zabe primary election Inda a yanzu haka ana saka ran cewa zai Zama shugaban kasa a Nigeria.

Mutane da yawa Suna korafi Akan cewa bai kamata ace Dauda Kahutu rarara ya yiwa Bola Tinubu waka ba kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun Fusata sosai Akan wannan maganar.

A yanzu haka mutane da yawa sunce baza su zabe Bola Tinubu ba a matsayin shugaban kasar nageria domin babu abinda zai iya Aikata wa.

Wasu daga cikin masoyan sa sunce babu abinda zai hanasu su zabe Bola Tinubu a matsayin shugaban kasar nageria domin zai iya rike kasar.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN