Labaran Kannywood

Innalillahi Sau Uku Tana Yimin Fyade Sabida Zata Hadani Da Maryam Yaha

Wani matashi wanda a baya ya dade yana bayyana soyayyarsa ga jarumar Kannywood, Maryam Yahaya ya bayyana yadda wata mata ta yi amfani da soyayyarsa ga jarumar don cimma manufarta.

Wani babban masoyin Jaruma Maryam Yahaya mai suna El-Shanawa dan Jihar Jigawa, ya fada cikin halin ha’ula’i sanadiyyar soyayyar da yake wa Maryam Yahaya.

Amma ku saurari bidiyon kuji daga bakinsa, don batun ba zai fadu ba. Ance waka a bakin mai ita ta fi dadi.

Kamar yadda ya bayyana a wani bidiyo, cike da alhini yace matar ya nuna masa cewa za ta hada shi da jarumar wanda hakan yasa ya shirya ya nufi garin Kano.

Ya bayyana yadda ta zo da mota ya dauke shi inda ta rufe shi a gida har yayi kwana uku zuwa hudu duk tana ce masa Maryam din tana wasu ayyuka.

https://youtu.be/OWF666HBshY

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Tallafin Ramadan N75,000 Daga Gwamnati

X
KALLI BIDIYON ANAN