INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN
Allah Ya dauki rayuwar babban Malamin Musulunci Limamin Turnuku na Afirka Sheikh Abubakar Giro Argungu 😭
Duniya ba matabbata ba
Yaa Ka jikan Malam tare da sauran ‘yan uwa da suka rigamu, Allah Ka hada fuskokinmu da nasu a cikin Aljannah Madaukakiya