Labaran duniya
Innalillahi wa inna ilaihirrajiun Kalli Bidiyon Yadda tsawa ta fadowa wata yarinya a jigawa
Tsawa ta fadoma Wata yarinya a Makarantan Islamiya dake Jihar Jigawa
Daga Hajiya Mariya Azare
Wata tsawa mai karfi ta fado ma wata Karamar yarinya mai suna Maryam Rabi’u Garba kaugama a garin kaugama na jihar Jigawa.
Marigayiyan ‘ya ce ga tsohon dan majalisan tarayya mai wakiltan malammadiri da kaugama, lamarin ya farune a lokacin dataje makarantan islamiya domin yin karatun ALQUR’ANI mai girma, tabbas wannan yarinya tasamu kyakkyawan sahada.wanda tarasu ne akan hanyan zuwa makaranta.