Labaran Kannywood
Innalillahi wa innailaihirrajiun Yanzu Yanzu Mutuwar jarumi Nuhu Abdullahi Gaskiya ta Bayyana
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labari Akan Mutuwar Nuhu abdullahi Jarumin Masana’antar Kannywood.
A yanzu haka Mutane Da Yawa Sun Shiga Cikin Wani Mawuyacin Hali Akan Wanna Labarin Domin Duk wanda yaji labarin cewa nuhu abdullahi ya rasu Saiya Zubar da Hawayen sa.
A yanzu haka Mutane Da Yawa Sunci Karo Da Wannan Labarin A Shafin Facebook kamar yadda a yanzu haka ga hoton yadda aka wallafa Akan cewa allah yayi masa rasuwa domin ka kalla.