Labaran Kannywood
Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun Gobara ta Kona Miji da Mata Kurmus A Cikin Gidan Su Allah Sarki
Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun` Gobara Tayi Sanadiyar Mutuwar Miji da Mata A Cikin Gidan Su Allah Sarki.
Yanzu Mukai Karo’da Wani Labari Akan Yadda Gobara Tayi Sanadiyar Mutuwar Miji da Mata’ Sakamakon Basu Samu Taimako da Wuri Ba Hakan Yayi Sanadiyar Mutuwar Su Baki Daya.
Wannan Gobara dai Ta Faru Ne Sana’diya Yadda Aka Samu Matsalar Wutar Lantarki Hakan Yayi Sana’din Tashin Gibarar Harta Kai ga Sun Rasa Ransu Allah Sarki.
Wannan Lamari Yayi Matukar Gir’giza Alumma Dadama Inda Ya Gigita Su Matuka Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Sanya Jama’a Cikin Alhini Allah Sarki.
Kamar Yadda Kuke Ganin Wannan Hotuna da Muka’ Saka’Muku Sune Hotunan Ma’auratan.