Nasiru Ahmad El-Rufai watau Ibrahim El-Rufai ya bayyana cewa tun yana dan shekaru 8 ya bar addinin Musulunci ya koma irin wadanda basu yadda da Allah ba wanda a turance ake kira da Atheist.
Ibrahim ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya saki a shafinsa na sada zumunta wanda tuni Bidiyon ya karade kafafen sada zumunta ake ta Muhawara akai.
GADAI BIDIYON ANAN
PLAY ▶️
Ya kara da cewa ya dauki wannan mataki ne bayan da Allah ya dorawa ‘yar uwarsa cutar kwakwalwa wadda ta yi sanadin mutuwarta sannan ya dauki rayuwar dan uwansa a hadarin mota.
GADAI BIDIYON
Ibrahim Elrufa’i said apart from his love for LGBTQ, he is an atheist since when he was 8 years old and genuinely too smart to be religious. pic.twitter.com/NYTlhbZq2j
— Kawu Garba (@KawuGarba) November 25, 2025
A jiya dai, tashar Hutudole ya kawo muku inda dan gidan El-Rufai din ke cewa Hausawa su daina Bibiyarsa shafinsa na sada zumunta inda yace bashi da wata alaka dasu.



