Labaran Kannywood
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Yanzu Yanzunan Muke Samun Wani Labari Mara Dadi a Kannywood
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzunan Muke Samun Wani Labari Mara Dadi Jarumin kannywood Ya Rasa Ya’yan guda 4 a hatsarin muta.
Kamar yadda A yanzu haka mutane da yawa sunyi Kuka da idon Akan wannan labarin dumin wannan Jarumin a yanzu haka wannan mutuwar tayi matukar girgiza shi.
Haka Zalika Kuma Jaruman Kannywood mazan da mata suma sun Shiga Cikin Wani Hali Akan wannan labarin mutuwar domin Duk wanda ya tambaya akace Masa ya’ya 4 ne suka mutu dole sai yayi taya wannan Jarumin kannywood din Kuka.
A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda wannan labarin yake domin indai ka tsaya ka saurari wannan Video ya Zama dole kaji abubuwa Akan wannan mutuwar ga Video ka kalla