Labaran duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihir Raji’un Kalli Bidiyon yadda Kasuwar Monday Market ta Kama da Wuta ta Kone Kurmus.

Innalillahi Wa’inna Ilaihir Raji’un Kalli Bidiyon yadda Kasuwar Monday Market ta Kama da Wuta ta Kone Kurmus.

‘Yan kasuwar babbar kasuwar Monday market dake Maiduguri, wanda Allah ya jarabta da Gobara, wadda kecin wuta tun cikin daren juya, har kawo wannan safiya, suna barar addu’ar ku tare da sauran ‘yan uwa da abokan arzuka mazauna jihar borno.

GADAI BIDIYON

PLAY ▶️

Allah Ubangiji ya maida abinda suka rasa, ya basu hakurin jure wannan asara ta miliyoyin kudade!.

Lallai wannan ba karamar jarrabawa bace sai wanda Allah ya yarjewa zai iya jure mata, muna Addu’ar Allah ya saukaka musu ya sassauta musu damuwar abinda suke ji.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN