Labaran duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihir Raji’un Wallahi Sai Nafadi Gaskiya ~ Aminiyar Muneerat ta Tona Asirinta

Wata sabuwa dama ance ruwa baya tsami banza Ashe ga abindaa munirat Abdulsalam take yaudarar mutane da shi tonon silili daga aminyarta

A jiyane Muneerat Abdulsalam ya cire wani dan gajeran bidiyo inda take shaida ma mutane akan cewa tayi Damar Krúwancí Da Irín Baríkín Da tayì A Baya

Sananniyar maì amfani da kafafén sadarwa tana fúrta kalaman bàtsà, da baɗala Múneerat Abdúlsalam Taće tayí Nadamar abúbúwan da ta aíkata a rayúwar ta.

Jarúmar ta bayyana céwa tayi wani saúrayin da suke ƙóƙarín yìn Aúre amma kuma daga baya ta fahimci cewa bayada halaye masu kyau a dan haka ta gudu ta rabu dashi, daga baya ya ganota yakuma lakaɗama ta duka.

Ga saƙón ta da ta rubuta a Shafìn ta na Facébook 👇

“Oh ni Múneerat Abdulsalam haka rayúwata ta kóma? Ko Kúɗín sayan Paracetamól banidashi kuma ba mai bani, na zama abin kwatance a idon duniya, gani ga wane ya ishi wanne soron Allah, nayi nadaman duka k@rúwancínda nayi diga baya, da duka shashancí, da baríkancí, wannan ai shí ake cewa hisabi tun baka mutu ba, toh karku kuskura ku sawa yaranku suna munira, kuma inaso ku maidani abin kwatance ga yaranku da jikokai, ina cikin nadamar rayuwar danayi diga baya, Allah ka yafemin”.

A baya dai Muneerat ta kan Naɗí faifan Bidiyó da kalaman ɓatsà da súnan saída Maganín gyaran Maza kó na Mata, lamarin da yasanya jama’a ke ganìn abínda take ya saɓa ma ƙa’ida harma akaita taƙaddama da ita, wanì lokací ma Taće ta bar Músuluncí kafìn daga baya ta dawó .

Sai dai bayan kwana daya da bayyanar bidiyon akaga wani sabon bidiyon Aminiya ta bayyana wanda a cikin bidiyon take tona Asirinta.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN