Labaran duniya
Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Kalli yadda Kawaye 3 Sun Kashe Kawarsu Har Lahira ta Hanyar Zuba Mata Guba Acikin Lemu
Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Kawaye 3 Sun Kashe Kawarsu Har Lahira ta Hanyar Zuba Mata Guba Acikin Lemu
Jaridar Tsalle daya ta ruwaito rahoton Yadda wasu Yan mata su uku suka hallaka Abokiyar su ta Hanyar bata guba acikin lemun.
Jaridar ta wallafa kamar haka: “Aslm yan uwa ku saka kawata a Addu’a Allah yayi mata Rahama ya gafarta Mata……. Wlh kawayenta su 3 suka bata Poison ( guba) A cikin lemo anan take ta rasu Xa ayi jana izarta Yau Juma’a Karfe 8:30am, Ta rasu jiya Karfe 10 na dare. Yanxu haka an kama wadan da sukayi Mata Abun yan uwa kuyi mata Addu’a plz.
ya Allah Ina zamuje awannan rayuwan Kai jamaa Muji tsoron Allah.
Inji Aishatu Muhammad.