Labaran Kannywood
Innalillahi Wa’inna ilaihirraju’un Gaskiyar Abinda Ya Faru Da Baba Dan Audu Allah ya kawo Sauki.
Innalillahi Wa’inna ilaihirraju’un Gaskiyar Abinda Ya Faru Da Baba Dan Audu Allah ya kawo Sauki.
Subhanallahi wannan Abunda yafaru da baba dan audu bama fatan yafaru da ko makiyi mu.
Kamar yadda Bidiyon ya Bayyana Baba Dan Audu yayi Mumunar hatsari an zagaya dashi Asbiti cikin Gaggawa.
GADAI BIDIYON
PLAY ▶️
Sai dai wannan lamarin yafaru ne a Sabuwar zango na Shirin LABARINA wanda a yanzu haka ake kan daukata tare da Darectan Shirin wato Malam Aminu sera.
Aminu sera ya wallafa wannan Bidiyon da Hotunan ne a shafinsa na Instagram da Facebook inda yake tamba kamar haka: