Labaran Kannywood

Innalillahi Wa’inna’ilaihi Raji’un Allah Yayiwa Jarumin Kannywood Rasuwa Kamal Aboki

Innalillahi wa’inna’ilaihi raji’un yanzu yanzu shafin Janzakitv, yake samun labarin rasuwar sanannan jarumin barkwanci rasuwa wanda akafi sani da suna kamal aboki.

Hakika wannan rasuwar ta kamal aboki tayi matukar girgiza masana’antar kannywood domin irin wannan mutuwa farat daya dole aji babu dadi allah yaji kan kamal aboki da rahama.

Gadai Bidiyon 😩😭😭

PLAY ▶️ 

Jarumin ya rasune sakamakon wani hatsarin mota daya rutsa dashi babu zato babu tsammani allah sarki rayuwa shikenan dai rayuwar kamal aboki yabar duniya kenan har abada.

Za’ayi masa sallar jana’iza kamar yadda addini ya tanadar akan dukkan musulmai daya rasu allah ubangiji ya baiwa ‘yan uwan shi hakurin rashin sa, tare da masoyan shi baki daya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN