Labaran duniyaLabaran Kannywood

Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Allah Yayiwa Jarumin Kungiyar Kannywood Hausa Umar Bankauta Na Kwana Casa’in

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJI’UN:
Allah yayi wa Umar Yahaya Malumfashi wanda akafi sani da suna Bankaura ko kuma yakubu Kafi Gwamna acikin shiri mai dogon zango wato Kwana Casain rasuwa.

Yakubu Kafi Gwamna yana daya daga cikin jarumai wanda suke bada gudunmawa sosai a Masana’antar Kannywood.

Allah masa rahama ya bada hakurin rashin marigayin ga iyalan shi da suka Rasa shi tare dama abokanan sana’ar shi ta kungiyar masana’antar kannywood tare da musulmai baki daya.

Dangane da wannan babban rashi da akayi cikin kungiyar masana’antar kannywood hausa fiim tare da iyalan marigayi wato Yakubu kafi gwamna cikin shirin kwanan casa’in saidai muce allah yayi masa rahama.

Mu kuma da muka rage idan tamu tazo allah yasa mu cika da kyau da kuma imani albarkacin manzon allah (S.A.W) ameen.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN