Innalillahi Yadda Aka Dauki Video Wani Turbi Da Tabarya Yana Lalata Da Mahaukaciya Domin Yayi Kudi
A yau mun samu rahoton wani bidiyo da aka kama wani yana barci da mahaukaciya saboda yin kudin tsafi, mun samu wannan bidiyo yana yawo a kafafen sada zumunta.
Kamar yadda kuke gani a wannan hoton na sama mun kawo muku wannan mutumi bayan ya gama amfani da wata mahaukaciya sai ya fito da wasu abubuwa da mutane ke zarginsa da amfani da ita wajen yin kudi.
Mun samu bidiyo mai tsayin dakika 31. An samo wannan bidiyon daga mutane biyu mace da namiji wadanda ba mu san ma’aurata ba ne ko kuma sabon mason aure ne.
Kamar yadda wannan faifan bidiyo ya nuna wannan mutumi ya isa inda babu mutane saboda ya aikata wannan danyen aiki.
Abin da mutane ba su so ba shi ne, masu daukar hoton bidiyon sun bar wannan mutumin bayan ya gama abin da yake da shi da wannan mahaukaciyar mace. Kamata ya yi su kama shi su mika shi ga ‘yan sanda.
Wannan shine video lokacin da yayi amfani da wannan mahaukaciya abun yayi Muni.