Labaran Kannywood

Innalillahi – Yanzu yanzu Allah yayiwa Kakar Momee Gombe Rasuwa

Innalillahi Wainna Ilaihi rajiun’ Kulli Nafsin Za’ikatul Maut Dukkan Mai Rai Mamaci Ne Tabbas Mutuwar Kakar Momee Gombe Tayi Matukar Gir’giza mutane.

Jaruma momee gombe, jarumace da tayi fice a masana’antar wacce tana daya daga cikin manyan jarumai mata da suke rawar gani a Masana’antar ta Kannywood.

Yanzu make samun labarin Allah yayiwa Momee Gombe Babban Rashi Na Kaka Wato dai Allah Ya Karbi Rayuwar Kakar ta inda wata babbar tashar Youtube Channel` Mai Suna Komai da Ruwanka ta sanar.

Muna Rokon Allah Subhanahu Wata Ala Yajikan Kakar Momee Gombe da Rahama Kuma Allah Yasa ta huta.

Daga dai Cikekken bayanin:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN