Labaran duniya
Innalillahi Yau dai Mace tayi abinda maza su kasa yi A Banki Kalli Bidiyon Yadda Wata Budurwa Ta….
Innalillahi Yau dai Mace tayi abinda maza su kasa yi A Banki Kalli Bidiyon Yadda Wata Budurwa Ta….
Mace mai kamar maza kenan, abunda da wata budurwa tayi a bankin UBA ayau ya matukar Jan Hankalin jama’a inda ta wuce gaban dubban mazaje ta haura ta kan katanga dan cire kudi.
Wanda hakan ya biyo bayan karancin kudi da ake fuskanta sanadiyyar sauya fasalin kudi da shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi.
GADAI BIDIYON 👇