Labaran Kannywood

INNALILLAHI: Za’a Gurfanar Da Ado Gwanja A Kotu, Akan Zargin Bata Tarbiyar Yara A Wakar CHASS Wacce Zai Saki

Tofa! Ga wata sabuwa, Za’a gurfanar da Ado Gwanja a gaban kotu akan zargin wakar iskanci.

Wani lauya mai zaman kansa a jihar Kano wata Barista badamasi suleiman yayi barazanar gufanar da Hisba agaban kotu idan bata dauki mataki ba akan ado Gwanja nan da kwanaki hudu.

Tuni dai lauyan ya mika korafi ga gwamna Dr. Abdullahi Ganduje gwamnan jihar Kano ta hannun ofishin sakataren Gwamnati.

Cikin takadar korafin da Barista badamasi suleiman ya aikatawa gwamnan, ya nemi gwamnatin Kano ta dauki mataki cikin gaggawa akan wata waka da mawakin Kano wato Ado Gwanja yayi mai suna Chass! Kasosa!.

Dadai Cikakken bayanin Cikakken bidiyo:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN