Labaran Kannywood

Iskancin da Ake Zargin Safara’u da 442 ta tabbata, Bidiyon Safara’u Kwance akan 442 ya Bayyana

Bidiyon Safara’u Kan Gadon Bayan Mr 442 Ya Jawo Cece Ku Ce, Anga Wani Bidiyo A Shafin Tiktok Na Mawakin Nan Mr 442 Tare Da Abokiyar Aikinsa Safara’u, Inta Suna Raira Wata Waka Tare Da Kwanciya Kan Gadon Bayansa.

A Kullun Dai Mawakan Suna Ta Kara Jawo Abun Surutu Domin Ire Iren Abubuwan Da Suke Aikatawa Yana Wuce Gona Da Iri.. Yayin Da Su Kuma Ko A Jikinsu Abun Da Sukeyi Kwata Kwata Kamar Baya Damunsu.

Wakar Da Suke Rairawa Mai Suna Layi Layi. Ga Bidiyon Mun Kawo Muku.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN