Labaran Kannywood

Ko Kun San Jaruman Kannywood 32 Da Suka Rasu?

kamar dai kullum ayau ma dai wannan tashar zatayi duba ne akan jaruman kannywood da suka raigamu gidan gaskiya.

Wanda a cikinsu akwai Manyan jarumai, tsofin jaruman Kannywood haka zalika akwai sabbin jaruman Kannywood da Allah yayi musu rasuwa.

Zaku iya jin cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇

PLAY ▶️ 

Masana’antar Kannywood tayi rashi da dama, wanda a koda yaushe aka tuna dasu dole sai kowa yaji rashin jin dadin rashinsu.

Kamar yadda suka sani, Anyi Rashin jarumai da dama, cikinsu akwai Maza kuma akwai Mata. Gadai Bayanai akansu.

Zaku iya kallon cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa:

PLAY ▶️

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN