Kannywood

Jarumin Barkwanci Nura Yakubu da Akafi sani da Yaya dan Kwambo Ya Aurar da Yarsa Allah Ya bada Zaman Lafiya.

Jarumin Barkwanci Nura Yakubu da Akafi sani da Yaya dan Kwambo Ya Aurar da Yarsa Allah Ya bada Zaman Lafia

Masha’Allah An Ɗaura Auren Diyar Yaya Dan Kwambo Allah Ya Bada Zaman Lafia

An daura auren Diyar Fitaccen Me wasan Barkwancin nan a Masana’antar Kannywood Nura Dandolo wanda akafi sani da Yaya dan Kwambo acikin shiri me dogon Zango Gidan Badamasi.

An wallafa hotunan bikin a Shafukan sada Zumunta kuma sauran jaruman shirin na kwana Casa’in sun nuna masa kara inda sukaje har gida domin tayashi farin ciki.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN