Labaran duniya
Kai kai Kuji Zazzafar Wakar da Mawaki Rarara Yasaki Wanda ya jajanyo Cece-kuce
Kai kai Kuji Zazzafar Wakar da Mawaki Rarara Yasaki Mai Taken Wai Arewa Na Godiya Tirkashi Du Azabar da Talakawa Ke Sha Kallah Kuji…
GADAI BIDIYON 👇
Fitaccen mawakin siyasa Alhaji Dauda Kahutu Rarara ya Saki Zazzafan Wakokin wanda ya janyo cece-kuce a kafafen sadarwa, wakarsa mai taken ” AREWA NA GODIYA ” Wakace da yayiwa Shugaban Kasa Asiwaju Bola Ahmad Tunubu.
Gadai Bidiyon Anan: