Labaran Kannywood
Kalaman malamin addini sun haddasa rigima tsakanin malaman darika Dana izala
Wani Shahararren malamin addinin musulunci ya furta wasu zanukanshi dangane da maulidi wayenda suka haddasa wuta rigima tsakanin malaman darika Dana Izala.